Judges 17:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Balawen ya yarda ya zauna tare da shi, ɗan saurayin kuwa ya zama kamar ɗaya daga cikin ’ya’yansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ لَوِنَّنْ يَيَرْدَ يَذَوْنَ تَرٜىٰدَ مِيكَ، يَكُوَ ذَمَ كَمَرْ طَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Balawen kuwa ya yarda ya zauna tare da Mika. Ya kuwa zama kamar ɗa ga Mika.