Judges 17:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mika ya ce, โYanzu na san cewa Ubangiji zai yi mini alheri, da yake Balawen nan ya zama firist nawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููู ููุซูููฐ ยซููููุฐู ููุณููู ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ุงููููููููููุชู ุชูููุฏูููููููฐ ููุณูุงู
ู ู
ูุชูู
ููู ูููู ููุฐูู
ู ู
ููู ฺขูุฑูุณูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Mika ya ce, โYanzu na sani Ubangiji zai sa mini albarka, da yake na sami Balawe ya zamar mini firist.โ