Judges 17:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya mayar da azurfan wa mahaifiyarsa, ita kuwa ta ɗauki azurfa ɗari biyu na shekel ta ba wa maƙeri, wanda ya mai da su sura da kuma gunki. Aka kuwa sa su a gidan Mika.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مِيكَ يَمَيَرْ وَمَامَرْسَ أَظُرْڢَرْ؞ سَيْ تَطِبَ أَظُرْڢَا غُدَا طَرِے بِيُ تَبَا مَڧٜىٰرِ؞ شِے كُوَ يَسَسَّڧَ غُنْكِ دَغَ إِتَاثٜىٰ يَكُمَ شَاڢٜىٰشِ دَ أَظُرْڢَا؞ سَيْ عَكَ أَجِيٜىٰ غُنْكِنْ عَثِكِنْ غِدَنْ مِيكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya mayar mata da azurfar, ta ɗibi azurfa ɗari biyu ta ba maƙerin azurfa, shi kuwa ya sassaƙa gunki ya kuma yi na zubi. Aka ajiye su a gidan Mika.