Judges 18:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Dan ɗari shida da suka sha ɗamarar yaƙi suka tsaya a bakin ƙofa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِ طَرِے شِدَ دَغَ ذُرِيَرْ دَنْ كُوَ سُكَ ڟَيَ تَرٜىٰدَ كَايَنْ يَاڧِنْسُ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Danawa ɗari shida ɗin da suka yi shirin yaƙi, suka tsaya a bakin ƙofa.