Judges 18:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai firist ya yi farin ciki. Ya ɗauki efod, sauran allolin gida da siffar da aka sassaƙa ya tafi tare da mutanen.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ طِنْ يَيَرْدَ، يَطَوْكِ عٜىٰڢُوادْ نَنٜىٰمَنْ نُڢِنْ اللَّهْ دَ غُمَكَنْ غِدَنْ دَ غُنْكِنْ دَ عَكَ سَسَّڧَ يَتَڢِے تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da firist ɗin ya ji haka, sai ya yi murna, ya ɗauki falmaran da kan gida da sassaƙaƙƙen gunki, ya tafi tare da su.