Judges 18:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sa ’ya’yansu ƙanana a gaba, dabbobinsu da mallakansu a gabansu, suka juya suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ جُويَا، سُكَ كَامَ تَڢِيَرْسُ سُكَ تُورَ یَیَنْسُ دَ دَبُّواْبِنْسُ دَ دُكَنْ كَايَنْسُ أَغَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka juya, suka tafi da 'ya'yansu da dabbobinsu, da mallakarsu.