Judges 18:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka yi ɗan nisa daga gidan Mika, sai aka kira mutanen da suke maƙwabtakar da Mika suka taru suka bi mutanen Dan suka cim musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُتَنٜىٰ دَغَ ذُرِيَرْ طَنْ سُكَيِ تَڢِيَ دَنِيسَ كَطَنْ دَغَ غِدَنْ مِيكَ، سَيْ مِيكَ يَكِرَا مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ذَمَ كُسَدَشِ؞ سُكَ تَارُ سُكَبِے مُتَنٜىٰنْ دَنْ طِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka yi 'yar tazara daga gidan Mika sai aka kira maƙwabtan Mika, suka je suka ci wa Danawa.