Judges 18:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mutanen Dan suka kama hanyarsu, Mika kuwa da ya ga an fi ƙarfinsa, sai ya juya ya koma gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ دَنْ سُكَ ثِيغَبَدَ تَڢِيَرْسُ؞ دَ مِيكَ يَغَ سُنْڢِے ڧَرْڢِنْسَ، سَيْ يَجُويَ يَكُواْمَ غِدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Danawa suka kama hanyarsu. Da Mika ya ga dai sun fi ƙarfinsa, sai ya juya ya koma gida.