Judges 18:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da suka yi kusa da gidan Mika, sai suka gane muryar saurayin nan Balawe; saboda haka suka shiga wurin suka tambaye shi, โWa ya kawo ka nan? Me kake yi a nan? Me ya sa kake a nan?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณููู ุงููุณููุงู ุฏูุจู ุฏู ุบูุฏููู ู
ููููุ ุณููู ุณูููุฌู ู
ูุฑูููุฑู ุณูููุฑูููููููู ููุธูุฑูููุฑู ููููุ ุณููู ฺููู ููุฑูููุณู ุณูููุฌูุง ุดู ุบูููฐฺขูููฐ ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุดู ยซูู ูููููฐููุงููู ุงููููููุ ู
ูููฐ ููู
ู ููููููฐูู ุงููููููุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐ ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke a gidan Mika ษin, sai suka ji muryar saurayin nan, Balawe, suka tsaya suka tambaye shi, โWa ya kawo ka nan? Me kuma kake yi a nan?โ