Judges 18:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya gaya musu abin da Mika ya faɗa masa ya ce, “Ya ɗauke ni aiki ya kuma sa in zama masa firist.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ يَثٜىٰ مُسُ «مِيكَ يَيِ مِنِ كَاظَا دَ كَاظَا، يَطَوْكٜىٰنِ هَيَ إِنْيِ مَسَ عَيْكِنْ ڢِرِسْتِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Mun yi yarjejeniya da Mika, in yi masa aikin firist, shi kuma ya biya ni.”