Judges 18:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, “Ku zo mu yaƙe su! Mun ga ƙasar tana da kyau sosai. Ba za ku yi wani abu ba? Kada ku yi wata-wata, ku je kun mallaki ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ أَمْسَ مُسُ سُكَثٜىٰ «كُهَوْرُواْ كَوَيْ، مُجٜىٰ مُڢَاطَ مُسُ! غَمَا مُنْ غَا ڧَسَرْ تأَنَانً دَݣَوْ؞ كَدَ كُذَوْنَ أَنَنْ كُنَ ٻَاتَ لُواْكَثِ، كُيِ سَوْرِ، كُشِغَ كُمَلَّكٜىٰتَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, “Ku tashi, mu tafi mu fāɗa musu, gama mun ga ƙasar tana da ni'ima ƙwarai. Kada ku zauna ku ɓata lokaci, ku shiga ku mallake ta!