Judges 19:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan yamma sai ga wani tsoho daga ฦasar tudu ta Efraim, wanda yake zama a Gibeya (mutane wurin kuwa mutanen Benyamin ne), ya shigo daga wurin aiki a gonaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุซููู ุฏู ุฏูุฑูููฐ ฺููขูุงุฑูููุ ุณูููุบูุง ูููู ฺููุงููููุงู ูููู ุฏูุงููุงููู ุฏูุบู ุบููุงูููุฑูุณู ุฐูููุง ุบูุฏูุงุ ุดู ู
ูุชูู
ููู ุงฺููขูุฑูููู
ู ููููฐุ ุนูู
ููุง ูููู ุฐูู
ู ุงูู ุบูุจูููฐูู ุนููููููููู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga wani tsoho yana komowa daga gona da yamma. Tsohon kuwa mutumin ฦasar tudu ta Ifraimu ne, yana zama a Gibeya, amma mutanen Gibeya kabilar Biliyaminu ne.