Judges 19:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba tă yi aminci ba. Ta bar shi ta komo gidan mahaifiyarta a Betlehem, a Yahuda. Bayan ta zauna a can wajen wata huɗu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَثٜىٰنَّنْ تَايِ رَشِنْ أَمِنْثِ؞ تَا كُواْمَ غِدَنْ بَابَنْتَ أَ بَيْتَلَحْمِ تَ يَهُودَ، تَذَوْنَ عَثَنْ حَرْ وَتَا حُطُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙwarƙwarar kuwa ta ji haushinsa, ta koma gidan mahaifinta a Baitalami ta Yahudiya. Ta zauna a can har wata huɗu.