Judges 19:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsohon ya ce, “Na marabce ku a gidana. Bari ni ba ku duk abin da kuke bukata. Kada ku dai kwana a dandali.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟُواْهُوانْ يَثٜىٰ «نِے نَا مَرَبْثٜىٰكُ؞ نِے ذَنْبَاكُ أَبِنْدَ كُكٜىٰ بُڧَاتَ؞ عَمَّا كَدَ كُݣُونَ أَ ڢِيلِ نَثِكِنْ غَرِنَّنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsohon nan ya ce, “Ku zo mu je gidana, duk abin da kuke bukata zan ba ku, amma kada ku kwana a dandalin.”