Judges 19:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da maigidanta ya tashi da safe ya buɗe ƙofar gidan don yă fita ya ci gaba da tafiyarsa, sai ga ƙwarƙwararsa, ta fāɗi a bakin ƙofar gidan da hannuwanta a madogarar ƙofar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مِجِنْتَ يَتَاشِ دَ سَڢٜىٰ يَبُوطٜىٰ ڧُواْڢَ دُواْمِنْ يَثِيغَبَدَ تَڢِيَرْسَ، يَتَرَرْ دَ مَثٜىٰنْ عَݣُونْثٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ غِدَنْ دَ حَنُّوَنْتَ عَكَنْ دَٻٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Balawen ya tashi da safe, ya buɗe ƙofa, ya fita domin ya kama hanyarsa, sai ga ƙwarƙwararsa kwance a ƙofar gida, da hannuwanta a dokin ƙofar.