Judges 19:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya kai gida, sai ya ɗauki wuƙa ya yayyanka ƙwarƙwaransa gunduwa-gunduwa, kashi goma sha biyu ya aika da su a ko’ina a Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَ إِسُواْ غِدَا، يَطَوْكِ وُڧَ يَيَيَّنْكَ جِكِنْ مَثٜىٰنَّنْ سَاشٜىٰ سَاشٜىٰ حَرْ غُواْمَشَا بِيُ؞ سَعَنً يَعَيْكَ دَ كُواْوَنٜىٰ سَاشٜىٰ طَيَ ذُوَا كُواْوَنٜىٰ يَنْكِنْ ذُرِيَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya isa gida, ya ɗauki wuƙa ya yanyanka gawar ƙwarƙwararsa gunduwa gunduwa har goma sha biyu, ya aika a ko'ina cikin dukan ƙasar Isra'ila.