Judges 19:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai mijinta ya je wajenta biko don yă rarashe ta komo. Ya tafi tare bawansa da kuma jakuna biyu. Sai ta shigar da shi gidan mahaifinta, sa’ad da mahaifinta ya gan shi, ya marabce shi da murna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مِجِنْتَ يَتَاشِ تَرٜىٰدَ بَاوَنْسَ دَ جَاكِ بِيُ سُكَ تَڢِے بَيْتَلَحْمِ دُواْمِنْ يَلَلَّشٜىٰتَ تَدَاوُاْ وُرِنْسَ؞ دَ يَ إِسُواْ غِدَنْ بَابَنْتَ، سَيْ تَمَرَبْثٜىٰشِ تَشِغَرْ دَشِ ثِكِنْ غِدَا، بَابَنْتَ كُمَ يَكَرْٻٜىٰشِ دَ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mutumin ya tafi ya yi bikonta. Ya tafi da baransa da jaki biyu. Da ya zo gidan mahaifinta, sai ta shigo da shi gidan, mahaifin ya karɓe shi da farin ciki.