Judges 19:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Surukinsa, mahaifin yarinyar, ya sha kansa, yă dakata; saboda haka ya dakata tare da shi har kwana uku, yana ci yana sha, yana kuma kwanciya a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابَنْتَ يَنَاثٜىٰ مَسَ يَذَوْنَ تَرٜىٰدَسُو نَطَنْ لُواْكَثِ؞ شِے كُوَ يَذَوْنَ حَرْ ݣُونَ عُكُ، سُكَثِ سُكَشَا تَرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mahaifin macen ya i masa ya dakata, sai ya tsaya har kwana uku. Suka ci suka sha tare.