Judges 19:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da mutumin ya tashi zai tafi, sai surukinsa ya roƙe shi, saboda haka ya kwana a wannan dare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ يَتَاشِ ذَيْ تَڢِے عَمَّا بَابَنْتَ يَنَاثٜىٰ مَسَ يَذَوْنَ؞ عَڧَرْشٜىٰ يَيَرْدَ يَسَاكٜىٰ ݣُونَ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mutumin ya tashi zai tafi sai mahaifin macen ya roƙe shi, ya kuma kwana.