Judges 2:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaโikan Ubangiji ya haura daga Gilgal zuwa Bokim ya ce, โNa hauro da ku daga Masar zuwa ฦasar da na rantse zan ba wa kakanninku. Na ce, โBa zan taษa tฤ da yarjejjeniyata da ku ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ููููููุฑู ุฏูุบู ุบูููุบููู ุฐูููุง ุจููุงูููู
ูุ ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ยซฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ููููู
ู ูููฐููุงููู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููุฑฺููููููฐูู ููุงููููููููู ุฐูููุจูุงุณูุ ููุง ููู
ูุซูููฐุ โนุจูุฐููู ุชููปู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชู ุฏููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji ya haura daga Gilgal zuwa Bokim. Ya ce wa Isra'ilawa, โNi na kawo ku daga Masar zuwa ฦasar da na rantse zan ba kakanninku. Na kuma ce, โBa zan ta da madawwamin alkawarina da ku ba.