Judges 2:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yashe Ubangiji Allah na kakanninsu, wanda ya fitar da su daga Masar. Suka bi suka kuma bauta alloli dabam-dabam na mutanen da suke kewaye da su. Suka tsokani Ubangiji ya yi fushi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ بَرْيِ وَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَكَاكَنِّنْسُ سُجَّدَ، وَنْدَ يَڢِتَرْ دَسُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ سُكَ ڢَارَيِ وَ وَطَنْسُ أَلُّواْلِ نَڧَبِيلُنْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَسُو سُجَّدَ، سُكَ رُسُنَ وَ أَلُّواْلِنَّنْ؞ تَهَكَ سُكَسَا يَهْوٜىٰهْ يَيِ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka bar yi wa Ubangiji Allah na kakanninsu sujada, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar. Suka fara yi wa allolin mutanen da suke zaune kewaye da su sujada. Suka rusuna wa allolin, da haka suka sa Ubangiji ya yi fushi.