Judges 2:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka ba su saurari mahukuntansu ba amma sai suka shiga haโinci da waษansu alloli suka kuma bauta musu. Ba kamar kakanninsu ba, nan da nan suka kauce daga hanyar da kakanninsu suka bi, hanyar biyayya ga umarnan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณู ููุณู ูููููููฐ ุบู ุดููุบูุจููููููุณูุจูุ ุณููู ุดูุบู ููุงุฑูููููุซู ุชูููุฑููููู ูู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ุณูุฌููุฏูุ ููููููู ฺูุงุฑูุง ุชู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุจูุฑู ุญูููููุฑู ุฏู ููุงูููููููุณู ุณููููู ุชฺูขูููุ ููุชููุงู ุญูููููุฑู ุจูููููู ุบู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ba su kasa kunne ga mahukuntan ba. Suka yi wa Ubangiji ha'inci, suka yi wa waษansu alloli sujada. Kakanninsu sun bi umarnin Ubangiji amma wannan tsara nan da nan suka bar yin haka ษin.