Judges 2:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk saโad da Ubangiji ya naษa musu mahukunci, yakan kasance tare da mahukuncin, yฤ kuma cece su daga hannun abokan gฤba, muddin mahukuncin yana a raye; gama Ubangiji yakan ji tausayinsu yayinda suke gunaguni ฦarฦashin waษanda suka danne su suke kuma gasa musu azaba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงุณู ุดููุบูุจูุงุ ููููููููฐูู ูููููู ููุณูููุซูููฐ ุฏูุดูุ ููููู
ู ุซูููฐุซู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุบู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ู
ูุฏูููู ููููููู ุดููุบูุจูุง ูุงููููุงูู ุฏู ุฑูููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ูููููู ุฌู ุชูููุณูููููุณู ุณูุจููุงูุฏู ูููุดูููุณู ุฏู ุณููููููู ุงูู ุญูููููู ู
ูุงุณูุจูุงุณู ูููููู ุฏู ู
ูุงุณูููู
ูุณู ุฏููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya naษa musu mahukunci, yakan taimake shi, ya kuwa cece su daga abokan gฤba dukan kwanakin mahukuncin. Gama Ubangiji ya ji ฦansu saboda nishinsu, da zaluncin da ake yi musu.