Judges 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saโad da mahukuncin ya mutu, mutanen suka koma hanyar da ta fi ta kakanninsu muni, sukan bi waษansu alloli suna bauta musu. Suka ฦi barin mugun ayyukansu da taurin zuciyarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุดููุบูุจูุง ููู
ูุชูุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณูุณูุงููููฐ ูููุงูู
ูุงููุง ุซููููู ุฐููููุจูุ ุณูุงููููููุชู ุงููุจูุจููููู ฺงูุธูููุชูุง ฺขูููููฐุฏู ููุงูููููููุณูุ ุณููู ุจููู ููุทูููุณู ุงููููููุงูููุ ุณููู ุจูููุชูุง ู
ูุณูุ ุณููููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ ุจูุณู ุฏููููู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููุณูุจู ุฏู ุญูููููุณู ููุชูููุฑููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan mahukuncin ya rasu, sai su sฤke kaucewa, su yi zunubi fiye da na kakanninsu. Suna bin gumaka, suna bauta musu, suna kuma yi musu sujada, ba su daina mugayen ayyukansu na rashin aminci da taurin zuciya ba.