Judges 2:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku kuma kada ku shiga wata yarjejjeniya da mazaunan ฦasan nan, sai dai za ku rurrushe bagadansu.โ Duk da haka ba ku yi biyayya mini ba. Me ya sa kuka yi haka?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ููู
ู ุจูุฐูุงูููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ู
ูุฐููููููู ููููููู ฺงูุณูุงุจูุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ููุฑูุฑููุดูููฐ ุจูุบูุฏูููุณูุโบ ุนูู
ููุง ุจู ูููู ุงููุจูููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุจูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ูููููู ุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma ba za ku yi alkawari da mazaunan ฦasar nan ba, amma za ku rurrushe bagadansu.โ Duk da haka ba ku yi biyayya da maganata ba. Me ke nan kuka yi?