Judges 2:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya bar waษannan alโummai su kasance; bai kore su nan take ta wurin ba da su a hannun Yoshuwa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ููููููููฐูู ููุจูุฑู ููุทูููููู ุงููููุนูู
ูููู ุณููู ุฐููููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุ ุจููู ูููุงูุฑูููฐุณู ุงูู ูููุงูููุซู ุทูููุจูุ ุจููู ููู
ู ุจูุฑู ูููุงูุดููู ููุซู ููุตูุฑูุง ุนูููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka Ubangiji ya bar waษannan al'ummai, bai kore su nan da nan ba, bai kuma ba da su ga Joshuwa ba.