Judges 2:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Yoshuwa ya sallami Isra’ilawa, sai suka tafi don su mallaki ƙasar, kowa da nasa gādon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يُواْشُوَ يَسَلَّمِ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ يَتَڢِے دُواْمِنْ يَمَلَّكِ رَبُوانْسَ نَغَادُوانْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Joshuwa ya sallami Isra'ilawa, kowane mutum ya tafi domin ya ɗauki gādonsa, don ya mallaki tasa ƙasa.