Judges 20:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za mu ษauko mutum goma a kowane mutum ษari daga dukan kabilan Israโila, da ษari a dubu, da kuma dubu a dubu goma, domin a tanada wa mayaฦan. Saโan nan, saโad da mayaฦan suka iso Geba a Benyamin, za su yi da su daidai bisa ga muguntar da suka yi a Israโila.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงู
ู ุทููููู ููุดู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ูููุงูููููููฐ ููุดู ุบููุงูู
ู ุฏูุบู ุซููููู ูููุงูููุซูููฐ ุฐูุฑููู ุณูุจูุงุฏู ุนูุจูููุซู ุบู ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุ ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฐูุงุณู ุญูููููุชู ุบูุจูููฐูู ููุฏูู ููุซูููุซูููุชู ุณูุจููุงูุฏู ุงููุจููู ููููููุฑู ุฏูุณููู ุนูููููุชู ุนูุซููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashi ษaya daga goma na Isra'ilawa su ba da abinci ga sojoji. Sauran jama'a kuwa su je su hukunta Gibeya saboda muguntar da ta aikata cikin Isra'ila.โ