Judges 20:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga biranensu suka tattaru a Gibeya don su yaƙi Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ سُكَ ڢِتُواْ دَغَ غَرُرُوَنْسُ غَبَاطَيَ، دُواْمِنْ سُيَاڧِ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Biliyaminu kuwa suka fita daga Gibeya gaba ɗaya domin su yi yaƙi da jama'ar Isra'ila.