Judges 20:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan mutanen Benyamin suka tattara mayaƙa dubu ashirin da shida masu takuba daga biranensu, ban da mayaƙa ɗari bakwai da aka zaɓa daga mazauna a Gibeya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ مُتَنٜىٰنْ بِلِيَامِنُ سُكَ تَتَّارَ مَاسُ عِيَ يَاڧِ دَغَ غَرُرُوَنْسُ وَجٜىٰنْ مُتُمْ دُبُو عَشِرِنْ دَ شِدَ، بَنْدَ مَذَوْنَنْ غِبٜىٰيَ، وَتُواْ مُتُمْ دُبُو بَݣَويْ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan mutanen Biliyaminu suka tattaru daga garuruwansu, mutum dubu ashirin da shida (26,000). Banda waɗannan, sai da mazaunan Gibeya suka tara zaɓaɓɓun mutane ɗari bakwai.