Judges 20:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin dukan mayaƙan nan akwai zaɓaɓɓu mutane ɗari bakwai waɗanda su bahagwai ne, kowanne yana iya harbin gashin guda na kai da majajjawa ba kuskure.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ دُكَنْ وَطَنَّنْ یَنْ يَاڧِ، أَݣَويْ مُتُمْ طَرِے بَݣَويْ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ دَ حَنُّنْ هَغُ؞ كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَ عِيَ جٜىٰڢَ دُوڟٜىٰنْ مَجَجَّوَ يَهَرْبِے غَاشِنْ كَيْ طَيَ بَابُ كُسْكُرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin waɗannan duka akwai zaɓaɓɓun mutane bakwai, bahagwai. Kowannensu yana iya ya baraci gashi guda da majajjawa ba kuskure.