Judges 20:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Israโilawa, dukan mutane, suka haura zuwa Betel, a can suka zauna suna kuka a gaban Ubangiji. Suka yi azumi a wannan rana har yamma suka miฦa hadayun ฦonawa da hadayun salama ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููููุฑู ุฐูููุง ุจูููฐุชูููฐูู ุณููู ูููู ุณููู ูููููุง ุชูุฑูููฐุฏู ุงููุธูู
ู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุญูุฑู ููู
ููุ ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏู ููุฏูุงูู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan rundunan Isra'ilawa suka haura zuwa Betel, suka yi makoki, suka zauna a gaban Ubangiji suka yi azumi har maraice. Sa'an nan suka miฦa wa Ubangiji hadayu na ฦonawa da na salama.