Judges 20:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka haura su kara da mutanen Benyamin a rana ta uku suka ja dāgā a Gibeya kamar dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُكَ تَڢِے دُواْمِنْ سُيَاڧِ سُواْجُواْجِنْ بِلِيَامِنُ سَوْ نَعُكُ كٜىٰنَنْ؞ سُكَ تَارُ أَوُرَارٜىٰنْسُ نَدَا طِنْ دُواْمِنْ سُسَاكٜىٰيِنْ يَاڧِ دَ غِبٜىٰيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka tafi su kara da mutanen Biliyaminu a rana ta uku. Suka jā dāgar yaƙi gaba da Gibeya kamar dā.