Judges 20:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَثِ نَصَرَا عَكَنْ مُتَنٜىٰنْ بِلِيَامِنُ دُواْمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ كَكَّشٜىٰ سُواْجُواْجِنْ بِلِيَامِنُ دُبُو عَشِرِنْ دَ بِيَرْ دَ طَرِے طَيَ؞ دُكَنْسُ مَاسُ عِيَ يَاڧِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Biliyaminu a gaban Isra'ilawa. Isra'ilawa kuwa suka hallaka mutanen Biliyaminu dubu ashirin da biyar da ɗari ɗaya (25,100) a wannan rana, waɗannan duka kuwa mayaƙa ne.