Judges 20:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Benyamin suka ga an ci su. To, mutanen Isra’ila sun yi ta ja da baya daga mutanen Benyamin domin suna dogara ga waɗanda sa su yi kwanto kusa da Gibeya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ بِلِيَامِنُ سُكَ غَانٜىٰ أَنْثِسُ دَ يَاڧِ؞ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُوَ سُكَجَا دَ بَايَ دَغَ وُرِنْ سُواْجُواْجِنْ بِلِيَامِنُ دُواْمِنْ سُبَا وَطَنْدَ سُكَيِ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ ڢِيلِ، غَمَا سُنْ دُواْغَضَ غَ سُواْجُواْجِنْ دَ سُكَيِ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غِبٜىٰيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Biliyaminu kuwa suka gane an ci su da yaƙi. Mutanen Isra'ila kuwa suka yi ta ja da baya daga mutanen Biliyaminu domin sun dogara ga mutanensu da suka yi wa Gibeya kwanto.