Judges 20:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke kwanto suka yi wuf suka ruga cikin Gibeya, suka bazu suka kuma karkashe dukan waɗanda suke a birnin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُواْجُواْجِنْ دَ سُكَيِ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ، سُكَيِ سَوْرِ سُكَ شِغَ ثِكِنْ غَرِنْ غِبٜىٰيَ سُكَ بَظُو سُكَ كَكَّشٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ عَثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai 'yan kwanto suka gaggauta suka faɗa wa Gibeya, suka kutsa suka kashe dukan waɗanda suke a birnin.