Judges 20:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Isra’ila sun riga sun shirya da ’yan kwanton cewa su murtuke hayaƙi daga birnin,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَلَمَرْ دَ عَكَ شِرْيَ ڟَكَانِنْ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ مَاسُ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ عِتَثٜىٰ بَبَّنْ هَيَاڧِے دَغَ غَرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alamar da mayaƙan Isra'ila da na 'yan kwantonsu suka daidaita a tsakaninsu, ita ce murtukewar hayaƙi a cikin birnin.