Judges 20:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Balawen, mijin matar da aka kashe ya ce, “Ni da ƙwarƙwarata mun zo Gibeya a Benyamin don mu kwana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ لَوِنَّنْ وَنْدَ مَثٜىٰنْ دَ يَأَجِيٜىٰ عَكَ كَشٜىٰ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «نِے دَ مَثٜىٰنْدَ نَأَجِيٜىٰ مُنْ ذُواْ غِبٜىٰيَ عَيَنْكِنْ بِلِيَامِنُ دُواْمِنْ مُݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Balawe, mai ƙwarƙwarar da ka kashe, ya amsa ya ce, “Ni da ƙwarƙwarata muna biyo Gibeya ta Biliyaminu mu kwana.