Judges 20:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da alamar hayaƙi ya fara murtukewa daga birnin, sai mutanen Benyamin suka juya suka ga hayaƙi yana murtukewa ko’ina a cikin birnin zuwa sararin sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَعَدَّ عَلَمَرْ هَيَاڧِے تَڢَارَ هَوَنْ سَمَ دَغَ غَرِنْ، سَيْ سُواْجُواْجِنْ بِلِيَامِنُ سُكَ جُويَا بَايَ سُكَغَ غَرِنْسُ يَنَ ثِنْ وُتَا، غَ هَيَاڧِے يَنَ هَوْرَ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da alamar hayaƙin ta fara murtukewa a cikin birnin, sai mutanen Biliyaminu suka juya, suka duba, suka ga hayaƙi ya murtuke cikin birnin, ya yi sama.