Judges 20:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka tsere a gaban Israโila zuwa wajen hamada, amma ba su iya tsere wa yaฦin ba. Mutanen Israโila da suka fito daga cikin birnin suka karkashe su a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณูููุบู ุญูููุ ุณููู ุณูููุฌูุง ุจูุงููุ ุณููู ููุงู
ู ุบูุฏู ุณููู ฺููขู ุฏูุงุฌูุ ุนูู
ููุง ุจูุณู ฺููุฑูุจูุ ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููุฏู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ุบูุฑูุฑููู ุณููู ูููููุดูููฐุณูุ ุณููู ูููููููุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka suka juya suka kama gudu suka nufi hamada, amma ba su tsira ba. Aka datse su tsakanin 'yan kwanto da sauran sojojin Isra'ilawa.