Judges 20:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kewaye mutanen Benyamin, suka kore su, suka fatattake su a wajajen Gibeya a gabashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَيِ وَمُتَنٜىٰنْ بِلِيَامِنُ تَرْكُواْ، سُكَ بِيسُ بَا ڟَيَاوَا تُنْدَغَ مٜىٰنُهَ حَرْ ذُوَا غِبٜىٰيَ أَغَبَسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi wa mutanen Biliyaminu tarko, suka runtume su ba tsayawa tun daga Menuha har zuwa daura da Gibeya daga gabas.