Judges 20:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutane ɗari shida suka juya suka tsere wajajen hamada zuwa dutsen Rimmon, inda suka zauna wata huɗu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتُمْ طَرِے شِدَ سُكَ جُويَا سُكَ غُدُ ذُوَا ثِكِنْ دَاجِ، سُكَ كَيْ دُوڟٜىٰنْ رِمُّوانْ عِنْدَ سُكَ ذَوْنَ حَرْ وَتَا حُطُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutum ɗari shida suka juya, suka gudu suka nufi hamada zuwa Dutsen Rimmon inda suka zauna har wata hu:du.