Judges 21:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce musu, “Ga abin da za ku yi. Ku karkashe duk namiji da kowace macen da ta riga ta san namiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا أَبِنْدَ ذَاكُيِ، كُواْوَنٜىٰ نَمِجِ دَ كُواْوَثٜىٰ مَثٜىٰنْ دَ تَتَٻَ سَنِنْ نَمِجِ ذَاعَ كٜىٰٻٜىٰ دُواْمِنْ هَلَّكَرْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da za ku yi ke nan, ku je ku kashe dukan maza, da kowace mace wadda ba budurwa ba ce.”