Judges 21:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka samu a cikin mutanen da suke zaune a Yabesh Gileyad mata ɗari huɗu da ba su taɓa kwana da namiji ba, suka kwashe su zuwa sansani a Shilo a Kan’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ تَرَرْ عَثِكِنْ مَذَوْنَنْ يَبٜىٰشْ غِلٜىٰيَدْ بُدُرْوَيْ، یَنْ مَاتَانْدَ بَسُ سَنْ نَمِجِبَ غُدَا طَرِے حُطُ؞ سُكَ كَٰوُاْسُ ذُوَا ذَنْ‌غُوانْ سُواْجُواْجِنْ بِلِيَامِنُ أَ شِلُواْ وَدَّ تَكٜىٰ عَڧَسَرْ كَنْعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka sami budurwai ɗari huɗu daga mutanen Yabesh-gileyad, sai suka kawo su zango a Shilo, wadda take a ƙasar Kan'ana.