Judges 21:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mutanen Benyamin suka komo a lokacin aka kuma ba su matan Yabesh Gileyad nan da aka bari da rai. Amma matan ba su ishe su duka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ بِلِيَامِنُ كُوَ سُكَ كُواْمَ أَ لُواْكَثِنْ، عَكَ بَاسُ یَنْ مَاتَنَّنْ طَرِے حُطُ دَغَ يَبٜىٰشْ غِلٜىٰيَدْ، وَطَنْدَ عَكَ بَرْسُ دَ رَيْ؞ عَمَّا یَنْ مَاتَانْ بَسُ إِشٜىٰسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Biliyaminu kuwa suka komo, aka ba su budurwan nan da aka bar su da rai aka kawo su Yabesh-gileyad, amma budurwan ba su ishe su ba.