Judges 21:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin taron suka ce, “Da matan Benyamin da aka hallaka, yaya za mu yi da mazan da suka ragu da ba su sami mata ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دَتَّاوَنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَثٜىٰ «يَيَ ذَامُيِ دَ مَظَا نَظُرِيَرْ بِلِيَامِنُ دَ بَسُسَامِ مَاتَا بَ، تُنْدَ أَنْكَشٜىٰ دُكَنْ مَاتَنْسُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka dattawan taron jama'a suka ce, “Ƙaƙa za mu yi da waɗanda suka ragu da ba su sami mata ba, da yake an hallaka matan kabilar Biliyaminu?”