Judges 21:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, “Dole mutanen Benyamin da suka ragu su sami gādo, domin kada wata kabila a Isra’ila ta ɓace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ «دُواْلٜىٰنٜىٰ سَوْرَنْ دَ سُكَ ضَغٜىٰ دَغَ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ سُسَامِ غَادُواْ، دُواْمِنْ كَدَ أَ شَارٜىٰ وَتَ ذُرِيَ غَبَاطَيَ دَغَ ثِكِنْ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce, “Tilas, waɗanda suka ragu daga mutanen Biliyaminu su sami gādo domin kada a shafe kabila daga cikin Isra'ila,