Judges 21:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka tuna, akwai bikin Ubangiji da sukan yi shekara-shekara a Shilo ya yi kusa. Shilo yana arewancin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ุชููู ุณูููุซูููฐ ยซุบูุงุดูุ ุจููู ููููููููฐูู ููููุฏู ุนููููููู ูููุงูููุซูููฐ ุดูููฐููุฑูุง ุงูู ุดููููุงู ูููู ููุณูุยป ุดููููุงู ูููู ููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐูู ุฏู ุจูููฐุชูููฐููุ ููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ุฏู ุญูููููุฑู ุฏู ุชฺูขูุชููุงู ุฏูุบู ุจูููฐุชูููฐูู ุฐูููุง ุดูููฐููููฐู
ู ุนูููุฏูููุซููู ููููฐุจููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma ce, โGa shi, idin Ubangiji na shekara shekara a Shilo ya kusa.โ (Shilo tana arewacin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.)