Judges 21:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin, Israโilawa sun bar wurin suka tafi gida zuwa ga kabilansu da zuriyoyinsu, kowane zuwa gฤdonsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู
ู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ฺูููููฐ ุฏูุบู ููุฑูููุ ุณููู ูููุงููู ูููููุงูู
ู ููุฑููู ุฐูุฑูููุฑูุณู ุฏู ุนูููููููุณู ุฏู ููู
ู ุฐูููุงุบู ฺขููููููุณู ููุบูุงุฏููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuma sauran mutanen Isra'ila suka tashi daga can. Kowa ya tafi wurin kabilarsa, da iyalinsa, da abin da ya mallaka.