Judges 21:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, “Me ya sa wannan abu ya faru da Isra’ila? Don me kabila ɗaya daga Isra’ila za tă ɓace a yau?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ «يَا يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، مٜىٰيَسَا وَنَّنْ أَبُ يَڢَرُ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؟ غَاشِ، يَوْ مُنْ رَسَ ذُرِيَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, me ya sa wannan abu ya faru a cikin Isra'ila, har da za a rasa kabila guda ta Isra'ila?”